Wednesday, September 6, 2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Allah yajikan malan

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya dauki rayuwar babban Malamin Musulunci Limamin Turnuku na Afirka Sheikh Abubakar Giro Argungu 😭

Duniya ba matabbata ba

Yaa Ka jikan Malam tare da sauran 'yan uwa da suka rigamu, Allah Ka hada fuskokinmu da nasu a cikin Aljannah Madaukakiya

Allhumma Ameen

No comments:

Post a Comment

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Allah yajikan malan

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Allah Ya dauki rayuwar babban Malamin Musulunci Limamin Turnuku na Afirka Sheikh Abubakar...